Pages

Wednesday 11 March 2015

HAUSA NEWS: Morocco ta janye jakadanta a Nigeria

Morocco ta janye jakadanta daga Nigeria, bayan da hukumomin kasar suka zargi Sarki Mohammed na VI da kokarin saka shi cikin yakin neman zabe.



  • Morocco ta janye jakadanta daga Nigeria, bayan da hukumomin kasar suka zargi Sarki Mohammed na VI da kokarin saka shi cikin yakin neman zabe.

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan Morocco ta musanta cewa Sarkin ya tattauna da Shugaba Goodluck Jonathan ta wayar tarho, kamar yadda aka yayata a Nigeria.

    Sai dai Nigeria ta musanta zargin cewa tanason amfani da Sarkin wajen neman kuri'un Musulmi a kasar.

    Mr Jonathan wanda Kirista ne daga kudancin kasar zai fafata da Muhammadu Buhari, Musulmi daga arewacin kasar a zaben shudaban kasa a ranar 28 ga watan Maris.

    Ma'aikatar harkokin wajen Nigeria a karshen mako ta musanta zargin cewa Mr Jonathan ya tattauna da Sarki Mohammed ta wayar tarho, amma kuma sarkin sai ya gwale Mr Jonathan.

    Tura wannan labarin

____________________________________
FIND OUT MORE ABOUT 'BEN Latest News'

'Like us on Facebook'
http://www.facebook.com/pages/BEN-Latest-News/443681719077160

'Follow us on Twitter'
http://www.twitter.com/benlatestnews

'Follow Us on Google+'
http://www.google.com/+Benlatestnews

'Follow Us on LinkedIn'
http://linkd.in/1zXUSyI

'Follow Us on BBM Channel'
http://pin.bbm.com/C00164E5C

For Advertisment and Partnering with us contact the CEO on:

BEN Latest News™
BB PIN:260158B5
Skype: @cwizard123
Phone:(+234)-807-591-2014
Work:(+234)-903-027-0566
Mobile:(+234)-818-505-0866
BizLine:(+234)-812-595-5300
Email: cwizard123@gmail.com
BLNs: benlatestnews@gmail.com

www.benlatestnews.com

No comments:

Post a Comment